logo

HAUSA

Yadda ake kokarin saukaka rayuwar mutane masu bukatar musamman a Sin

2024-09-20 09:39:22 CMG Hausa

 

Yadda ake tabbatar da rayuwa mai sauki ga nakasassu da mutane masu bukatar musamman, ya kan nuna matsayin ci gaban al'ummar wata kasa. Don tabbatar da ci gaban wannan bangare, kasar Sin ta kaddamar da sabuwar dokar samar da muhalli mai kawar da duk wani shinge ga nakasassu, a ranar 1 ga watan Satumban bara. Sai dai zuwa yanzu, ko wannan dokar ta sa an samu biyan bukata? (Bello Wang)