logo

HAUSA

Salon rawa da ake kira Xuan

2024-09-19 16:59:01 CMG Hausa

Salon rawa da ake kira Xuan ke nan, wadda ta samo asali daga gundumar Zhada ta jihar Xizang da ke kudu maso yammacin kasar Sin. Rawar gargajiya ce da ta harhada wasan kwaikwayo, da raye-raye, da wake-wake na kabilar Zang, kuma abubuwan da rawar kan nuna sun shafi addini, da bukukuwa da al’adu na kabilar.(Lubabatu)