Fasahar AI a makarantun Liuzhou
2024-09-19 13:44:46 CMG Hausa
A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, hukumar ba da ilmi ta birnin Liuzhou dake jihar Guangxi ta kasar Sin ta gudanar da aikin ba da ilmin fasahar AI a makarantu sama da 70 dake fadin birnin domin kara fahimtar dalibai ga fasahohin zamani. (Jamila)