Dandalin kiwon kifi a Shanwei
2024-09-19 13:48:34 CMG Hausa
An kaddamar da dandalin gwaji na kiwon kifaye a kan teku “Fuxi-1” dake aiki da lantarkin da ake samar bisa karfin iska a gabar tekun birnin Shanwei na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)