logo

HAUSA

Dakin kimiyya a Zhengzhou

2024-09-18 08:35:59 CMG Hausa

Yara sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na lardin Henan dake birnin Zhengzhou, fadar mulkin lardin a karshen mako. (Jamila)