logo

HAUSA

Batir din mota kerar Sin

2024-09-18 08:37:54 CMG Hausa

An shirya bikin baje kolin baturan motoci da kasar Sin ta kera bisa fasahohin zamani a birnin Yibin dake lardin Sichuan na kasar Sin. (Jamila)