Magance bala'in ambaliyar ruwa a birnin Budapest
2024-09-18 19:37:40 CMG Hausa
A sakamakon saukar ruwan sama a kwanaki da dama a jere, ruwan kogin Danube ya ci gaba da karuwa har ya kai alamar garagadin ambaliyar ruwa a birnin Budapest, babban birnin kasar Hungary, don haka ana daukar matakai don magance bala'in ambaliyar ruwa a birnin.(Zainab Zhang)