logo

HAUSA

Cinikayyar waje da kasar Sin ta yi ta samu ci gaba sosai

2024-09-13 09:17:51 CMG Hausa

Kididdigar gwamnatin kasar Sin ta nuna cewa, a farkon watanni 8 na shekarar da muke ciki, cinikayyar waje da aka yi a sassa daban-daban na kasar Sin, ta samu sabon ci gaba, kuma karuwar cinikin shige da ficen da aka yi a yankunan yammacin kasar, na kan gaba a duk fadin kasar.