Za a gudanar da zaben gaggawa na 'yan majalissar dokokin Senegal
2024-09-13 11:16:52 CMG Hausa
Rahotanni daga kasar Senegal na cewa shugaban kasar Bassirou Diomaye Faye, ya rushe majalissar dokokin kasar mai rinjayen ‘yan adawa a jiya Alhamis, matakin da ya sabbaba shirin gaggauta gudanar da zaben ‘yan majalissar a ranar 17 ga watan Nuwamba mai zuwa. (Saminu Alhassan)