logo

HAUSA

Cikin shekaru 75 da suka gabata kasar Sin ta samu gagarumin ci gaba a fannin raya kasa

2024-09-13 09:01:26 CMG Hausa

Masu kallonmu, barka da war haka. Kwanan baya, hukumar kididdiga ta kasar Sin ta fidda rahoton cewa, tun daga shekarar 1949 wato lokacin da aka kafa Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin, ya zuwa yanzu, kasar Sin ta cimma nasarar da ba ta taba samu ba wajen inganta karfin tattalin arzikin kasa.