logo

HAUSA

Hotunan yadda manoma ke girbin amfanin gona a sassa daban daban na kasar Sin

2024-09-12 21:22:25 CMG Hausa

Lokacin kaka lokacin girbi ne a kasar Sin, ga hoton yadda ake girbin amfanin gona a sassa daban daban na kasar.