logo

HAUSA

Raya masana’antun kere-kere da fasahar dijital

2024-09-12 08:45:45 CMG Hausa

Ana nacewa kan manufar raya masana’antun kere-kere da fasahohin dijital a birnin Yinchuan na jihar Ningxia dake arewa maso yammacin kasar Sin, domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)