logo

HAUSA

Kasar Sin za ta kara karfafa hadin gwiwar kamfanoni masu zaman kansu nata da na kasashen Afirka

2024-09-11 14:50:56 CRI

 A kwanan baya, jami’an gwamnati da wakilan kamfanoni na kasar Sin da na kasashen Afirka sun halarci taron dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar dake tsakanin kamfanoni masu zaman kansu na Sin da Afirka a birnin Shenzhen na Sin, wanda shi ne cibiyar kimiyya da fasaha da masana’antar kere-kere ta kasar. Bari mu duba batun a shirinmu na yau.