logo

HAUSA

Cibiyar samar da kayan nano a HK

2024-09-10 08:57:59 CMG Hausa

Kamfanin fasaha na NANOshields na Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin ya kaddamar da cibiyar samar da kayayyakin nano a yankin masana’antun kere-kere a unguwar Tseung Kwan O dake yankin. (Jamila)