logo

HAUSA

Cinikin waje na kasar Sin ya karu da kashi 6 cikin dari a watannin 8 na farkon bana

2024-09-10 21:07:56 CMG Hausa

Jimillar kayayyakin da kasar Sin ta shigo da su da wadanda ta fitar ya karu da kashi 6 cikin dari a kudin Yuan cikin watannin takwas na farkon wannan shekara idan aka kwatanta da makamancin lokacin bara, kamar yadda bayanai da aka fitar a ranar Litinin suka nuna.