logo

HAUSA

Dakin sayayya mai sarrafa kansa

2024-09-09 08:40:48 CMG Hausa

An kafa dakin sayar da kayayyaki mai sarrafa kansa, inda babu ma’aikata ko daya a ciki a Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin. (Jamila)