logo

HAUSA

Daliban Ruwanda sun aike da wasika ga Xi Jinping don bayyana godiyarsu

2024-09-05 11:11:55 CGTN HAUSA

Eric Ngirababyeyi, mai binciken harkokin kudi na Ruwanda, ya samu tallafin kudin karatu daga gwamnatin Sin, don kammala digiri na biyu a bangaren binciken harkokin kudi a jamiar binciken harkokin kudi ta Nanjing ta kasar Sin. Shi da abokansa sun aike da wasika ga shugaba Xi Jinping na kasar Sin, don bayyana godiyarsu ga damammakin da Xi da gwamnatinsa ke samar musu, tare da bayyana niyyar amfani da ilimin da suke koya a kasar Sin don raya kasashensu.(Amina Xu)