logo

HAUSA

Wata tawagar likitoci

2024-09-04 19:30:19 CMG Hausa

Ya zuwa yau, kasar Sin ta aike da tawagar likitoci zuwa sama da kasashen Afirka 40. Wannan shiri ya kai mu ga asibitoci 2 dake janhuriyar dimokaradiyyar Congo, da Aljeriya domin ganin labari mai taba zuciya, na yadda Sin da kasashen Afirka suke yin hadin gwiwa domin kare rayuka da lafiyar al’ummun kasashe daban daban.