'Yan jarida daga kasa da kasa a cibiyar watsa labaru ta taron kolin dandalin FOCAC
2024-09-04 10:44:43 CMG Hausa
Ga yadda 'yan jarida daga kasa da kasa suke aiki a cibiyar watsa labaru ta taron kolin dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar Sin da Afirka na shekarar 2024 da ake gudanar a nan birnin Beijing na kasar Sin.(Zainab Zhang)