Dandalin kiwon kifi a teku
2024-09-04 14:28:33 CMG Hausa
An kaddamar da hadadden dandalin gwaji na kiwon kifaye a teku mai zurfi samfurin “Yuji-1” a gabar tekun arewacin birnin Rongcheng dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)