logo

HAUSA

Me kuka sani game da birnin Yantai

2024-09-03 16:09:40 CRI

Birnin Yantan yana gabashin lardin Shandong da ke mashigin teku na gabashin kasar Sin, fadin birnin ya kai muraba’in kilomita dubu 13.9, kuma yawan mazauna birnin ya kai kimanin miliyan 7. Kasancewar Yantai a mashigin teku, ya shahara ne da irin yanayin teku mai kyau da ma nau’o’in albarkatun ruwa da yake da su, inda ake samun manyan yankunan kiwon albarkatun ruwa na cikin teku 46, wadanda fadinsu ya kai sama da eka dubu 93 gaba daya.

A kasance tare da mu a cikin shirin, don jin karin haske game da birnin. (Lubabatu)