logo

HAUSA

Busar da masara a rataye a birnin Chongqing

2024-09-02 12:41:43 CMG Hausa

Ga yadda manoma suka yi girbin masara, sa'annan suka busar da ita a rataye a gundumar Youyang dake birnin Chongqing na kasar Sin. (Murtala Zhang)