logo

HAUSA

Fadar Fuli a Kunming

2024-08-31 15:37:35 CMG Hausa

Fadar Fuli wato dakin dumi da aka kebe domin dasa tsirrai dake cikin lambun shuke-shuken Kunming, fadar mulkin lardin Yunnan dake kudancin kasar Sin. (Jamila)