logo

HAUSA

Hadin gwiwar zuba jari tsakanin Sin da Afirka ya sa kaimi ga ci gaban masana’antu a Afirka

2024-08-30 16:14:57 CGTN HAUSA

 Wani rahoto game da jarin da Sin ta zuba wa nahiyar Afirka ya nuna cewa, hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Afirka a bangaren zuba jari, ya sa kaimi ga ci gaban masana’antun kasashen Afirka. Bari mu duba batun ta shirinmu na yau.