Ga yadda karo na farko ne wasu jiragen saman yakin kasar Sin suka ketara sararin saman jerin Dalar-Pyramid ta Masar.
2024-08-30 07:34:13 CGTN Hausa
A ranar 28 ga wata, wani jirgin saman dakon kaya samfurin Y-20, da wasu jiragen saman yaki samfurin J-10 guda 6, sun yi shawagi a saman jerin Dalar-Pyramid ta Masar. Wannan ne karo na farko da wannan tawagar jiragen saman yaki na kasar Sin ta ketara sararin saman jerin Dalar-Pyramid ta Masar. (Sanusi Chen)