logo

HAUSA

Kwalejin kimiyya da fasaha na Sin da Afirka

2024-08-29 09:37:23 CMG Hausa

Me ya sa wani karamin kauye dake kasar Sin ya janyo hankulan bankin duniya da hukumar abinci da aikin gona ta Majalisar Dinkin Duniya?

Me ya sa matasa daga kasashen Afirka suke zuwa nan a kowace shekara, kuma suke zama a nan na tsawon shekara daya?

Cikin shirin Kwadon Baka na wannan karo, Zan gayyace ku don mu zagaya cikin wannan karamin kauyen dake janyo hankulan duniya wanda ya kuma hada Sin da Afirka tare.