Xi ya bukaci a dakufa wajen aiwatar da ayyukan gyare-gyare
2024-08-29 18:56:02 CMG Hausa
A yau Alhamis ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bukaci a yi matukar kokarin tabbatar da aiwatar da ayyukan gyare-gyare a kasar.
Xi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jagorantar taro karo na shida na kwamitin koli na zurfafa yin gyare-gyare a kasar, wanda yake jagoranta. (Yahaya)