Babbar mota mai sarrafa kanta
2024-08-29 14:59:44 CMG Hausa
Ana amfani da manyan motocin haka da jigilar kwal masu sarrafa kansu dake aiki da makamashi mai tsabta a birnin Holingola dake jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin domin tabbatar da tsaron aiki. (Jamila)