Karuwar kayayyakin tsimin makamashi ta ingiza dauwamammen ci gaban kasar Sin
2024-08-27 19:35:16 CRI
Kayayyakin tsimin makamashin da ake samarwa ba tare da gurbata muhalli ba a kasar Sin sun karu, lamarin da ya nuna cewa, an samu dauwamammen ci gaba cikin sauri a kasar. Bari mu duba batun ta shirinmu na yau.