logo

HAUSA

Makamashi mai tsabta a Lingwu

2024-08-27 09:58:52 CMG Hausa

Ana kokarin raya birnin Lingwu dake jihar Ningxia ta kasar Sin ta hanyar amfani da makamashi mai tsabta domin samun ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba. (Jamila)