logo

HAUSA

Na’urorin aikin gona na zamani

2024-08-27 09:56:51 CMG Hausa

Kamfanin Lovol na rukunin Weichai na birnin Weifang dake lardin Shandong na kasar Sin yana kera na’urorin aikin gona masu inganci da fasahohin zamani. (Jamila)