logo

HAUSA

Dakin adana kayayyakin yanayin kasa

2024-08-26 10:34:38 CMG Hausa

An shiga dakin adana kayayyakin yanayin kasa na birnin Nanjing, fadar mulkin lardin Jiangsu na kasar Sin domin kara fahimtar ilmomi game da doron duniya. (Jamila)