logo

HAUSA

Adadin na’urorin cajin mota da aka kafa a kasar Sin ya zarce miliyan 10

2024-08-26 11:12:36 CMG Hausa

Alkaluman gwamnatin kasar Sin sun bayyana cewa, kasar na kan gaba a halin yanzu a duk fadin duniya, ta fannin jagorantar ayyukan raya motoci masu amfani da lantarki. Kawo yanzu, adadin na’urorin cajin mota da aka gina a duk fadin kasar, ya riga ya zarce miliyan 10.