Yin girbin albasa a lardin Gansu
2024-08-26 12:45:56 CMG Hausa
Ga yadda manoma suka yi girbin albasa a yankin karkarar birnin Jiuquan dake lardin Gansu na kasar Sin. Sana'ar noman albasa, na taimakawa sosai ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)