logo

HAUSA

Cudanya a fannin al'adu ta karfafa zumunta tsakanin Sin da Afirka

2024-08-23 10:39:26 CMG Hausa

 

A shirinmu na yau, za mu yi tsokaci kan yanayin cudanyar bangarorin Sin da Afirka a fannin al'adu. Idan an yi bita kan tarihi, za a lura da cewa mutanen kasar Sin da na Afirka, sun dade suna cudanya da juna. Sai dai kalilan ne ke da masaniya game da wani labari mai ban sha'awa da ake kira ''labarin hulda da kasashen waje da ya shafi wani rakumin dawa''. (Bello Wang)