logo

HAUSA

An cimma burin tsimin makamashi ta hanyar amfani da lantarki a tashar ruwa ta Xiamen ta kasar Sin

2024-08-22 21:53:01 CRI

 A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, ana kokarin kyautata muhalli ta hanyar amfani da fasahohin zamani a tashar ruwa ta birnin Xiamen na kasar Sin. Bari mu duba sakamakon da aka samu ta shirinmu na yau.