logo

HAUSA

Sana’ar jigilar hajoji a birnin Huzhou dake gabashin kasar Sin na bunkasa cikin sauri

2024-08-22 18:25:06 CMG Hausa

Huzhou, birni ne dake arewacin lardin Zhejiiang a gabashin kasar Sin, wanda ake kiran sa da sunan “logistics valley”, ganin yadda yake samun saurin ci gaba ta fuskar sana’ar jigilar hajoji, bisa kere-keren injunan zamani masu sarrafa kansu gami da tsarin gudanar da su.