Raya masana’antun saka da fasahar dijital
2024-08-21 10:14:33 CMG Hausa
A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, birnin Fuzhou na lardin Fujian dake gabashin kasar Sin yana hanzartar sabunta fasahohin samar da kayayyakin saka, inda ake amfani da fasahar dijital yayin gudanar da aiki. (Jamila)