Jamhuriyar Congo za ta fara yiwa mutane allurar rigakafin cutar Kyandar biri
2024-08-21 15:25:21 CMG Hausa
Jamhuriyar Congo za ta fara yiwa mutane allurar rigakafin cutar Kyandar biri karo na farko a makon gobe, a sakamakon samun mutane masu kamuwa da cutar fiye da 570 a kasar.(Zainab Zhang)