logo

HAUSA

Harkokin yin sayayya na karuwa cikin yankunan karkarar Sin a farkon watanni 7 na bana

2024-08-21 19:29:35 CMG Hausa

A bana, ana ci gaba da habaka kasuwanni a yankunan karkarar kasar Sin, inda kuma harkokin yin sayayya ke karuwa, sakamakon kyautatuwar yanayin yin sayayya a kauyuka, lamarin da ya samar da sabbin damammaki wajen farfado da yankunan karkara a kasar Sin baki daya.