logo

HAUSA

Masana’antar kera kayan kashe gobara

2024-08-20 08:56:01 CMG Hausa

Ana kokarin raya masana’antun kera kayayyakin kashe gobara iri na zamani a yankin raya tattalin arziki da fasahohi na birnin Qinhuangdao dake lardin Hebei na kasar Sin domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)