logo

HAUSA

Raya masana’antu da fasahar dijital

2024-08-20 08:53:08 CMG Hausa

Ana ingiza ci gaban masana’antun kere-kere ta hanyar amfani da fasahohin dijital a birnin Jinhua dake lardin Zhejiang na kasar Sin. (Jamila)