logo

HAUSA

Samar da lantarki bisa hasken rana

2024-08-19 09:13:10 CMG Hausa

Ana kokarin raya masana’antun samar da wutar lantarki bisa hasken rana a gundumar Yingshang ta birnin Fuyang dake lardin Anhui na kasar Sin. (Jamila)