Shenyang: Mazauna wurin na motsa jiki a wurin shan iska da ke kusa da gidajensu
2024-08-14 08:16:02 CMG Hausa
Mazauna wurin na motsa jiki a wurin shan iska da ke kusa da gidajensu a birnin Shenyang, babban birnin lardin Liaoning da ke arewa maso gabashin kasar Sin. (Tasallah Yuan)