logo

HAUSA

Masana’antun zamani a Rencheng

2024-08-14 14:38:20 CMG Hausa

Ana kokarin raya tsarin masana’antun zamani a yankin Rencheng na birnin Jining dake lardin Shandong na kasar Sin domin ingiza ci gaban tattalin arziki yadda ya kamata. (Jamila)