logo

HAUSA

Tashar cajin lantarki ga mota

2024-08-14 14:35:57 CMG Hausa

An kaddmar da manyan tashoshin cajin wutar lantarki ga motoci guda biyu a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (jamila)