Ga yadda wannan matashi dalibi dake karatu a jami’a ya zama wani soja matukin jirgin saman yaki
2024-08-12 07:05:56 CMG Hausa
Ga yadda wannan matashi dalibi dake karatu a jami’a, ya zama wani soja matukin jirgin saman yaki, a babban jirgin ruwan yaki na dakon jiragen saman yaki a cikin wasu shekarun baya. (Sanusi Chen)