logo

HAUSA

Kokarin samar da isasshiyar wutar lantarki ga rayuwar dan Adam a birnin Chuzhou

2024-08-12 12:41:24 CMG Hausa

Ga yadda ma'aikata ke himmatuwa wajen gyaran layukan wutar lantarki, don tabbatar da samar da isasshiyar wutar lantarki ga rayuwar dan Adam, a birnin Chuzhou dake lardin Anhui na kasar Sin, duk da tsananin zafin da ake fama da shi. (Murtala Zhang)