logo

HAUSA

Bikin kimiyya na kasa da kasa

2024-08-12 15:04:05 CMG Hausa

An kaddamar da bikin nuna ilmomin kimiyya na kasa da kasa na birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin karo na farko na shekarar 2024 a cibiyar taron kasar. (Jamila)