Tattalin arzikin kantunan farko ya sa kaimi ga sayayyar kayayyakin masarufi a kasar Sin
2024-08-09 13:59:13 CMG Hausa
A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, kamfanonin kasar Sin da na kasashen waje da yawan gaske sun bude kantunansu na farko a kasar Sin, matakin da ya sa kaimi ga sayayyar kayayyakin masarufi a kasar.
Bari mu ga karin haske kan batun a shirinmu na yau.